Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Allahu Akbar: Shugaban Wani Coci Tare Da Mabiyansa Sama Da 200 Sun Karbi Musulunci A Kano

0 10

Wannan bawan Allah da kuke gani, sakataren wani Coci ne a cikin wani kauye dake karamar hukumar Sumaila ta Jihar Kano, mai suna Michael, ya karbi Muslinci tare da magoya bayansa sama da dari biyu a da suke a wannan kauyen.

Bayan ya karbi Musuluncin, Fasto Michael ya sauya sunansa zuwa Muhammad.

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.