Browsing Category

Kannywood

Yaushe ’Yan Kannywood Za Su Hankalta?

A kowacce sana’a ta duniya akwai abin da a ke kira da ka’ida da dokokin gudanarwa. Wannan ba wai kawai ya takaita ga sana’o’i ba ne, abu ne wanda a ke samun shi hatta a wasu bangarorin rayuwa. Wannan walau a harkar wasan kwaikwayo na fim ne…