Browsing Category

News

Shin Da gaske Yusuf Buhari ya mutu?

Fadar shugaban Najeriya ta karyata labarin da ke cewa dan shugaban kasar Yusuf Buhari ya rasu. "Yusuf Buhari yana samun sauki a asibitin da yake jinya a kasar Jamus kuma likitoci suna sake duba kansa da ya bugu da kuma kafarsa," in ji mai…

Yadda Ake Cin Zarafin Mata A Ka’aba

Mata Musulmi sun bayyana matukar kokawarsu kan yadda ake cin zarafinsu a gaban dakin Allah a lokutan aikin Hajji. Suna yin amfani da maudu'in #MosqueMeToo da ke aikewa da sakonni kan yadda ake cin zarafin mata a wuraren ibada.…