Browsing Category

Wakoki

MUSIC: Usman Na Kumo – Kasa Ta

Sabuwar Waka Mai Taken Kasa Ta Daga Bakin Wani Mawaki Mai Suna Usman Na Kumo. Wannan Wakar Tana Magana Akan Kishin Kasa Saboda Ganin Irin Halin Da Kasar Mu Tashiga. Ku Danna Download Domin Dakkota DOWNLOAD AUDIO HERE

MUSIC: Nura M Inuwa – So Yabi Jiki

Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Kenan Mai Taken So Yabi Jiki Kai Daga Jin Sunan Wakar Kasan Wakace Wacce Zata Tsuma Zuciyar Masoya Abindai Sai Wanda Yayi Download Dinta Yaji Kuyi Download Dinta Domin Nishadinku DOWNLOAD MUSIC…

MUSIC: Saed Nagarta – Babban Barna

Saed Nagarta Mawakine Mai Fasaha Da Hikima Dan Yadda Yake Gudanar Da Wakokinsa Abin Akwai Burgewa Hakane Yasa A Wannan Lokaci Yazo Muku Da Sabuwar Wakarsa Ta Fadakarwa Wacce Take Magana Akan Illar Zubar Da Ciki. Maza Kuyi…

MUSIC: Umar M Shareef – Yar Fillo

Ina Maabota Soyayya Yauma Ga Gwanin Naku Wato Sarkin Mawakan Soyayya Umar M Sharif Yazo Muku Da Wata Sabuwa Kar Domin Jin Dadin Masoya Sunan Wakar Yar Fillo Kuyi Dwonload Domin Nishadinku DOWNLOAD AUDIO HERE