Arewa No.1 Online Portal, Hausa Hip Hop, Music, Videos, Entertainment, Lyrics, Kannywood, News

Da A Ce Zan Musulunta, Da Nima Sai Nayi Mauludi – Inji Obasanjo

0 26

Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa da a ce zai musulunta da shi ma zai rika yin bikin Mauludi, a gidansa kuma zai rika yin shagulgula fiye da yadda ake yi a yanzu.

Obasanjo wanda ya bayyana hakan a lokacin da wasu matasan kabilar Yarabawa da Ibo mabiya addinin Musulunci, suka ziyarce shi lokacin da suka kammala gudanar da zagayen Mauludi a kauyen Otta, daga karshe ya sanya wa matasan albarka.

Komai Zaku Iya Cewa Gameda Wannan Zance Na Obasanjo???

Daga Shafin Rariya

Leave A Reply

Your email address will not be published.