Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Hajji Kiran Allah: Allah Ya Nufi Mawaki Ado Gwanja Da Ziyartar Dakin Ka’aba Acikin Mahajjatan Bana

0 47

A wannan shekarar ne Jarumi kuma mawaki Ado Gwanja Ya tattaki domin ziyartar dakin Allah mai tsarki a kasar saudiyya.

 

Mawakin dai ya bawa dubun nan al’umma mamaki alokacin da aka ga ya dora hotunsa akan shafin sa na sada zumunta wato Instagram acikin farfajiyar masallacin Madina.

Musamman masoyan sa wanda mafi akasari ana zaton cewa yana gida Nijeriya kasancewar saboda anga mai gidan sa yana aikin wani sabon fim nasa mai suna gwaska return.

Daman dai tun farko Mawaki Ado Gwanja ya biya kudin kujerar hajji,domin yin wannan ibadar Allah.

A karshe muna wa duk wani musulmi na duniya fatan alkhairi da wanda ya tafi da wanda ma Allah bai nufe sa da zuwa ba.ALLAH kuma ya karbi ibadun mu alfarmar wannan watan mai tsarki da daraja.

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.