Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

HOTO: Ku Kalli Wasu Zafafan Hotunan Rahama Sadau Wanda Tayi Shigar Kamala

0 29

Jaruma Rahama sadau da gani dai ta cika cikakkiyar mace wadda yakamata ace ta fidda mijin aure yanxu.

 

Amma wasu mutane da dama suna ganin cewa jarumar babu maganar aure akanta yanzu,ganin yadda take cin duniyar ta da tsinke.

 

Dubban masoya da yan kallo suna nuna kaunar su ga jarumar sai dai har yanzu bata fidda wanda take so,duk da cewa shi aure yana da lokaci tamkar mutuwa ce.

Toh Allah ya nuna muna dai lokacin da wannan jaruma zatayi aure

 

 

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.