Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Jarumi Adam A Zango Ya Bayyana Cewa Fina Finai 20 Kacal Zaiyi A Wannan Shekarar 2017

3 9
Fitaccen Mawaki kuma shahararren Jarumi Adam A. Zango ya baiya cewa a shekara ta 2017 fim 20 zai yi kawai, Fim 20 din sun hada dana wasu furudusas, yace guda 8 na kamfaninsa sannan 12 daga wasu furudusas din, yace yin hakan ne zai bashi daman kara kula da wasu bangarorin da yasa gaba na harkokinsa na yau da kullum harda wakoki da yakeyi. Babban fim din da Jarumin zai yi wanda ba’a taba kamansa ba shin MADUGU a wannan shekara wanda zai kashe sama da miliyan 10.
A farkon shekara ta 2017 ne zai kaddamar da kungiyarsa wanda zai dunga taimakawa al’umma marasa karfi, yace yin wannan kungiya yana son ya mai dawa al’umma taimakon da suke ma masana’antar domin yin hakan ne shima zai bada tashi gudumar ga al’umma. Kungiyar tashi mai suna ZANGO INTERVENTION INITIATIVE FOUNDATION wanda tuni an mata rijista kuma ya fara tallata manufofinsa na wannan kungiya a shafinsa na Instagram da sauran shafukansa na sada zumunta a yanar gizo.
DAGA SHAFIN :Kannywood Today
Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube
3 Comments
  1. IBRAHIM ADAMU JODI says

    INAYIWA ILAHIRIN ‘YAN FIM DIN HAUSA FATAN ALKAI RI AGASKI KIYA DUK DANA DA’DE BANJI LABARIN TAU RARUWA WATO MARYAM BOOTH BA INA MUKU FATAN ALKAI RI ALLAH YAKARAWA KOWA BASIRA DA HAZAKA AMEN

  2. Mirtha Semmes says

    Thanks for sharing excellent informations. Your website is so cool. I am impressed by the details that you¦ve on this website. It reveals how nicely you perceive this subject. Bookmarked this web page, will come back for more articles. You, my friend, ROCK! I found just the info I already searched all over the place and just could not come across. What a great website.

  3. Ashirumsani28 says

    zango nidai inasonka

Leave A Reply

Your email address will not be published.