Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Jarumi Adam A Zango Yasha Ruwan Duwatsu A Gombe

3 798

Hakan Yafaru ne yayinda yaje wani show da aka gayyace shi Matasan Gombe sun jefi Adam A Zango ne domin nuna fushin su akan rashin kiyaye lokaci.

Jarumin ya alkartawa masoyan sa zaizo wasan daya shirya karfe 2:00 pm amma ba’a ganshi ba sai karfe 5:50 pm wanda abun bai yiwa wanda suka je kallon wasan dadi ba.

Wannan yasa wasu suka fara ihun ‘bama so’ sai jifa ko ta ina, abun da yasa wasan bai auku a Ranar 10/2/2018 ba, dole aka kara maido dashi Ranar 11/2/2018….

#KannywoodScene

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube
3 Comments
 1. Ibrahim Babangida Yusuf Askira says

  To allah kara hada kansu suso juna da amana,
  sannan azauna lafiya.
  Ta bakin A Zango a wata wakarsa mai suna Dan Adam.

 2. Ahmad says

  Allah ya kiyaye gaba sai kulada time

 3. Abubakar Azeez Azeez says

  Allah ya kare nagaba ahada kai dan masoya

Leave A Reply

Your email address will not be published.