Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Kalli Hotunan Mutanen Da Zasu Koyawa Yaran Ku Tarbiyya

0 5,382

A kullum duk wasu masu harkar hausa fim idan zasuyi  magana kan manufarsu sai kaji sunce manufar mu itace koyar da Tarbiyya, fadakarwa dakuma WA’azantar da al’umma.

Idan mukayi La’akari su kansu  Tarbiyyar bata ishe suba domin kuwa kullum abubuwan dasuke aiktawa sam baiyi kama dana masu Tarbiyya ba bare ma masu koyar da Tarbiyyar kunga kenan taya mara Tarbiyya zai koyar da Tarbiyya ni, Saidai yakoyar da barna Kawai

To amma ga Wasu kadan daga cikin hotuna na Tarbiyyar dasuke koyarwa Jama’a munaso Ku duba Wadannan Hotuna domin Ku Bawa kanku Amsa shin masu Wadannan dabi’u kun yarda zasu bawa yayan ku Tarbiyya??

Ga hotunan kamar haka:-

 

 

 

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.