Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

KANNYWOOD: Allah Ya Yiwa Mahaifin Mawakiya Fati Nijar Rasuwa

0 32

HAUSATOP.com ta samu labarin cewa ya rasune bayan yayi gajeriyar rashin lafiya. Jarumai da yawa sun rashin mahaifansu wani uwa ya rasa wani kuma uba ya rasa.

Amadadin wannan dandali na mu muna yiwa Fati Nijar Ta’aziyya. dama sauran jarumai da sukayi rashi. dama mutanen dabasa harka ko sana’ar hausa fim, Allah Yaji kan musilman da suka rasu aduk inda suke aduniyar nan.

Mu ma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani. kuma dan Allah duk wani memba na wannan dandali muna barar addu’a akan marasa lafiyar mu na kannywood, dama wadanda bana kannywood ba muyi masu addu’a Allah ya kawo sauki yasa kaffarace.

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.