Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Kannywood: Bana Goyon Bayan Adawo Da Rahma Sadau Masana AntarKannywood Inji jaruma Nafisa Abdullahi

12 7
Ana nan dai Ana jefa kuriar amincewa da dawowa da Rahma Sadau ko kin
dawowa da ita Alasan Kwalle Bakin Wake shine shugaban kungiyar  Jaruman Kannywood Anasa bangaren jarumi
Sani Danja yace sakamakon korarta #Kannywood ta Samu koma baya saboda rahma jaruma ce mai dinbin masoya a
nigeria domin wasu ma sun daina kallon Hausa Film saboda babu rahma yace kurum ayafe mata domin munaiwa
allah ma laifi ya yafe mana Amma anata bangaren Jaruma Nafisa Abdullahi tace gaskiya bata goyon bayan tadawo
domin idan tadawo annuna son kai saboda abayama ankori Kubura Dako da Maryam Hiyana da Safiya Musa da
Ummi Nuhu amma haryanzu baa dawo dasuba wasuma sunyi aure To yan uwa kuka’da mana kuri’unku anan shin
kungoyi bayan tadawo YESS OR NO Zamu fada muku sakamakon zabenda kukai gobe da misalin karfe 6:00 duk
wani raayi ku ajeshi sai gobe karfe 6 amsar itace tadawo ko aa YES OR NO Sai munjiku zamuga tanada goyon bayan
jamaa ko babu
Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube
12 Comments
 1. Anonymous says

  YES

 2. Anonymous says

  NO

 3. mohd amiru says

  NOOOO****

 4. noooooooooooooooooooooo says

  ummusiyam

 5. Anonymous says

  Yes yesss yess

 6. Ahmad gausy says

  No wlh bamaso tadawo

 7. no says

  auwal ahmmad

 8. No wlh yariskache says

  Rahama

 9. No akoi munafirchi su sani danja din da sauransu yar iskache says

  Bukar dan Maiduguri

 10. YES says

  Ameenu Jamelu Ada

 11. YES lets manage en forgive her ALLAH will 4gve os all. says

  Idsain Arhmad

 12. Maximo Saavedra says

  Your place is valueble for me. Thanks!…

Leave A Reply

Your email address will not be published.