Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Kannywood: Jaruma Hadiza Gabon Tace Zata Fara Yin Fim A Hollywood Ta America Indai Za’a Tanadar Mata Hijabi

0 9

Fitacciyar jaruman wasan Hausan nan, Hadiza Gabon ta nuna cewa a shirye take ta rika fitowa a Finafinan Amurka
wato, Hollywood idan har akwai wani shiri da aka tanadi sanya Hijabi a cikinsa.

 

Ta kuma nuna cewa ba ta da niyyar barin Kannywood inda
ta nuna cewa tun da farko a rayuwarta, aikin koyarwa ta
take sha’awa sai dai ta tabbatar da cewa duk da yake tana
taka rawa a Finafinan Hausa amma har yanzu harshenta
bai nina ba.

Source :- 1Arewa.com

 

 

 

 

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.