Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

[Kannywood] Jarumi Ali Nuhu Yakoma Makaranta

0 9

Jarumi Ali Nuhu Ya Koma Makaranta Shahararren jarumin finafinan Hausa, Ali Nuhu ya ajiye sana’ar fim na wani dan lokaci inda ya koma makaranta don sake neman ilimi. Ali Nuhu ya bayyana komawarsa makaranta a shafinsa na Facebook a yammacin nan. Jarumin zai karanci sabbin dabarun shirya finafinai ne a Jami’ar Southern California dake kasar Amurka.

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.