Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Kannywood: Jarumi Sadik Sani Sadik Yasake Lashe Gwarzon Shekara A Karo Na 4

0 35

Jarumin da yake Daukar Award Tun daga 2013 har zuwa yanzu 2017
A yanzun ma dai Jarumi Sadiq Sani SadiQ Ya lashe kyautar Best Actor na 2017 Na Ammaward jarumin ya lashe kyautar ne da Film Din Kasko.

 

Jarumai 4 ne suka tsaya takara
1. Ali Nuhu ya tsaya takara da film din
Umar Sanda

2. Adam A Zango ya tsaya takara da film din Hisabi

3. Sadiq Sani Sadiq ya tsaya takara da film din Kasko

4. Rabiu Rikadawa ya tsaya takara da film din Baya da kura

Dukkan su
Sadik sani sadik ya kadasu ya lashe kyautar da film dinsa na Kasko
Shin kuna ganin Sadiq Sani Sadiq ya cancanta da lashe wannan kyauta
A Jere a jere har sau hudu??
Ba tare da an samu wani jarumin ya kadashi ba?

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.