Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Kannywood: Kora ta da aka yi a Kannywood ‘gaba ta kai ni’ – Inji Rahma Sadau

0 7

Dandalin Kannywood: Kora ta da aka yi a Kannywood 'gaba ta kai ni' - Rahma SadauShaharariya ‘yar wasan kwaikwayo Rahama Sadau ta bayyana cewa korar da ƙungiyar MOPPAN na masana’antar Kannywood tayi mata ya bude mata kofofin samun nasara tare da karin masoya.

Fittaciyar jarumar ta ayana haka a wata hira ta musamman da tayi da jaridar Guardian lifestyle.

“Ina mai godiya game da haka don ya bude mun kofofin nasara a masana’antar fina-finai. A da Mutane da dama basu san dani ba sai da aka kore ni, ba abun alfahari bane amma ina ganin kaddara ce daga Allah” inji rahama.

HausaTop.com ta samu kuma cewa game da dalilin da yasa aka kore ta tauraruwan tace: “Dan kawai na taba mutum aka kore ni. Lamarin addini da Imani tsakanin mutum ne da ubangijin sa. Na taso a matsayin ‘yar arewa , na san iyakoki na kuma na san abubbuwan da ya kamata inyi ko in hana a matsayi na ‘yar arewa kuma musulma”.

Rahama tace hakika ba ko wani matsayi da aka bata tayi take karba indai matsayin ya saɓawa addinin ko al’adar ta.

 

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.