Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

KANNYWOOD: Manyan Fina Finai Guda 7 Wanda Zasu Fito Ranar Sallah

0 28

Manya manyan furodusosin masana’antar shirya fin

 

a finai ta Kannywood sun shirya fito da wasu daga cikin fina finan da aka dade ana tsumayi a lokacin shagulgulan sallah karama.

Rahama Sadau za ta fitar da fim din ta mai suna Rariya wanda Yasin Auwal ya bada umarni a ranar 26 ga watan nan.

Fim din Ali Nuhu Mansoor shi ma ana tsammanin zai fito a daidai lokacin da ake bukukuwan Sallar.

 

haka zalika na Abubakar Mai Shadda Kanwar Duba rudu, wanda Ali Nuhu da Rahama Sadau suka fito a matsayin ya da kanwa.

 

Sai kuma fin din Zaharaddeen Sani Abu Hassan wanda ya bada labarin tabargazar da wata kungiyar ta’addanci ta yi a gari kafin a karshe sojoji su murkushe ta.

 

Sauran da ake tsammani za su fito a lokacin sun hada da BintotoSultana da Munaqisa

An dai dakatar da fitowar fina finan saboda zagayowar watan Ramadan.

 

Wannan shi ne karon farko a masana’antar da za a haska manyan fina finai irin wadannan a lokaci daya a sinima.

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.