Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Kannywood: Sakon Jaruma Nafisa Abdullahi Zuwaga Yan Sa Ido

1 65

Jaruma Nafisat Abdullahi ta aika sako ga yan sa ido a shafin ta na Instagram. Ga salon

“Mutane da yawa ba aikin yi, shi yasa duk kankancin abu sai ya zama abun magana. Na gaji da yan Nigeria wallahi; kowa sai ya dinga yi kaman wani mutumin Allah mutumin Allah. Mutum ya yi kokari ya gyara kurakurensa, ya daina yi kaman shi waliyyi ne.”

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube
1 Comment
  1. IBRAHIM GARBA UMAR says

    haka take mai gd adam zango allah dai yabada lada

Leave A Reply

Your email address will not be published.