Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Kannywood: Tsohuwar Jarumar Fim Safiya Musa Tayi Wa Sauran Matan Fim Wa’azi

0 70

Tun daga wannan lokacin tayi alwashin shiga sana’ar fim. Kuma Allah taimake ta shiga sana’ar fim da kafar dama. Domin sai da ta dusashe tauraruwar jarumar da ta wulakanta ta.

HAUSATOP.com ta samu labarin cewa karshen daina fim din Safiya Musa, ba’a son ra’ayinta ta daina fitowa a fim ba domin tauraruwarta naganiyar haskawa akayi masu korar kare su goma, ciki harda Maryam Hiya da Kubura Dako.

Bayan an kore ta ne, ta sami miji tayi aure wanda har yanzu tana gidan mijinta tareda kyawawan ‘yayansu.

Ganin yanda rayuwa ta canja matane yasa tace: “Duk jarumar da ta sami miji tayi aure, idan ba haka ba akwai lokacin da zai zo ba fim din ba auren.”

“Tabbas, aure lokaci amma lokacin tare suke tafiya da niya. akwai mata na kannywood wanda basu da niyar aure, amma sai suce lokacine baiyi ba” inji Safiya Musa.

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.