Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Karancin Fetur: PDP Ta Nemi Buhari Ya Gaggauta Aje Mukamin Ministan Mai

0 39

Jam’iyyar adawa ta PDP ta nemi Shugaba Muhammad Buhari kan ya gaggauta aje mukamin Ministan Mai na kasa don ganin an samu kwararre wanda zai maye gurbinsa.

Sakataren jam’iyyar, Kola Ologbondiyan ya ce, a matsayinsa na Ministan mai, Shugaba Buhari ya kasa kawo karshen matsalar karancin fetur wanda ya kara Jefa al’ummar kasar nan cikin kuncin rayuwa.

#Rariya

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.