Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Komawa Gona Da ‘Yan Nijeriya Sukayi Ne Yasa Yawan Mahajjatan Nijeriya Sun Karu A Bana

0 5

Image result for aikin hajji 2017

Komawa Gona Da ‘Yan Nijeriya Suka Yi Ya Sa Yawan Mahajjatan Nijeriya Sun Karu A Bana, Cewar Shugaban Hukumar Alhazai Na Kasa

Shugaban hukumar alhazan Nijeriya (NAHCON) Abdullahi Muktar ya ce yawan alhazan kasar ya karu daga bara, inda ya danganta hakan ga yadda galibin ‘yan kasar suka koma gona.

Masu karatu me za ku ce kan hakan?

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.