Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Kotu Ta Yanke Wa Wanda Ya Sace ‘Yan Matan Chibok Hukuncin Shekaru 15 A Gidan Kaso

0 73

Babbar kotun tarayya dake zama a Wawa Cantonment a yankin Kainji dake jihar Neja a jiya Litinin ta yanke wa Haruna Yahaya mai shekaru 35 hukuncin shekaru sha biyar a gidan kaso bisa aikata laifin ta’addanci.

Wanda ake zargin yana daya daga cikin ‘yan Boko Haram din da suka sace ‘yan matan Chibok sama da 200 a jihar Borno a shekarar 2014.

Haruna ya amsa cewa yana daga cikin wadanda suka kai harin garuruwan Chibok a karanar hukumar Chibok da Gabsuri a karamar hukumar Damboa duk a jihar Borno.

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.