Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Labari: Babban Bankin Nijeriya Zai Tallafawa Tsarin Bankin Musulunci

0 4

Image result for godwin emefieleBabban Bankin Nijeriya ya bayyana cewa zai kaddamar da wasu shirye-shirye har guda biyu da nufin tallafawa tsarin Bankin Musulunci wanda zai hada da samar masu tsarin inshora na Musulunci wato, ‘Takafut’. kamar dai yadda shirin ya samu nasara a kasar Malesiya.

Wannan mataki na Babban Bankin zai samar da shinfida kan yadda Nijeriya za ta zama kan gaba wajen rungumar wannan tsarin Banki na Musulunci a Afrika wanda tsari ne da ya haramta bashi da ruwa da kuma caca.

A halin yanzu dai Bankunan ‘Sterling Bank’ , ‘ Stanbic IBTC’, da Jaiz Bank ne suka kaddamar da tsarin Bankin Musulunci inda Bankin ‘ Jaiz Bank’ ne ke tafiyar da tsarinsa gaba daya irin na Musulunci tun shekarar 2012.

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.