Arewa No.1 Online Portal, Hausa Hip Hop, Music, Videos, Entertainment, Lyrics, Kannywood, News

LYRICS: B.O.C – Hakin Mu (Song Lyrics)

0 131

INTRO
*Ji Mana,Ku Tsaya Guys!
*Kishin Kasa Zalla,Ba Ruwan Mu Da Party
-I See You Chess
-O.G What It Do?
*About To Spit Some Reality Right Here
*Feeling Like Edrees Abdulkareem In His Prime

CHORUS
[Nelson Mandela]
*Let There Be Justice For All,Let There Be Peace For All
-[Ku Bamu Hakin Mu(4x)]
*Let There Be Work,Bread,Water And Salt For All
-[Ku Bamu Hakin Mu(4x)]

*Let Each Know That For Each The Body,…….
-[Ai Hakin Mu Be(4x)]
*……..The Mind And The Soul Have Been Freed To Fulfill Themselves
-[Ai Hakin Mu Ne(4x)]

VERSE ONE
*Zan Fada Ne A Fili Ba Wani Batun Sa Labule,
*Komai Ya Chakube,Lissafi Ya Dagule
*Mu Na Ta Wahala Wa Kwakwan Da Cikin An Kwakule
*Leaders Of Tomorrow? Ai Har Yau Din Ma Namu Ne
*Matasa Kara Zube…..
*….Babu Aiki
*Da Wuya Ka Bambanta Tsakanin Da Da Mahaifi
*Ba Wuta,Ba Ruwa
*Asalin Barayin Ba Su Ba Ne Suke Kamuwa
*Titin Mu Duk Ramuka
*Ba Isheshshen Abinci A Gari Sai Sadar Kwanuka
*Asarar Rayuka
*Upnorth,It’s Insurgency In The Region
*Where I’m From,The Worst Enemy Is Religion
*We Await The Glory Of True Africa’s Return
*This Can’t Be Us,Enslaved To The Capitalist World
*Its Obvious They Lack Direction In Their Policies
*How Can We Afford Good Life With Devalued Currencies

CHORUS

VERSE TWO
*Shin Kam Wani Irin Hali Muke Ciki?
*Seems Like Sai Muna Makoki Suke Biki
*Ga Sada Ga Layi A Gidan Mai Sai Ka Ce Ba Mu Da Arzikin Man Fetur
*Ga ‘Yan Black Market Da Mai Kacha Kacha A Kan Tebur
*I’ll Find The Truth,A Ban Chebur
*Herdsmen Butchering People
*Animals Kept Safe While Humans Suffer From Evil
*Barayi Na Ta Fashi Da Makaman Gwamnati
*Kabila Na Tasar Wa Kabila Don Gonaki
*Cin National Cake Din Sai Masu Uwa A Murhu
*Idan Ba A Jirgi Ba Ba Su Zuwa Garin Mu
*Makarantu Sai Yajin Aiki
*Ba Biyan Albashi
*Zamanin Nan Gaskiya Ya Zama Miyan Madaci
*Da Suka Same Mu,Suka Dame Mu
*Muka Zabe Su,Sai Suka Yaye Mu
*Za Su Dawo Gobe Ai,Yanzu Kam Mun Gane Su

CHORUS

VERSE THREE
*Everything Seems Eff’d Up ‘Cause They Cherish Resistance
*Treating The Masses Like They Do Not Merit Assistance
*Well Let The Worse Be Done,They Can Not Bury Existence
*No Not The Whole Of It ‘Cause Clear Is The Difference
*Da Ba Yanzu Ba Ne
*In Ce Da Din Ma Sun Aza Ba Za A Chanzu Ba Ne?
*Paka Nan Mu Dake
*This Is A Weak State On The Verge Of Collapsing
*Oh Well,That’s Simply Because True Service Is Absent
*Victimised By The Tragedy Of How They Failed Us
*That Wasn’t The Plan Before We Voted You,You Betrayed Us
*Ga Nyunwa Ga Rikici
*Rayuwa Ba Ginshiki
*Da Kai Ka Ce Su Kasa Su Tsare Maka Ko A Kaka,Yanzu Ne Ka San Da Kar Su Zo Gaisuwa Ba Ilimi
*We Need Justice
*War Is Really Expensive, We Need Just Peace….
*…..In Maiduguri, Adamawa,Kaduna And Jos Please

CHORUS

OUTRO
*Hakin Mu Ne!
-Saboda Haka Ku Bamu,Ku Bamu!

DOWNLOAD RA’AYI ALBUM HERE

Leave A Reply

Your email address will not be published.