Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

LYRICS: Mr U2a Dan Alhaji – Karya Ne (Basuda Chiku) Song Lyrics

0 32

KARYA NE BASU DA CHIKU
(Lyrics) by mr_U2a Dan alhaji Ceo YKC records
M&M by ALEEGEE
INTRO
Karya ne (ykc record)
mayun matane (mr u2a Dan alhaji)
mayun matane karya ne basu da chiku ne (ka iya aiki da yawa)
Karya ne

Crouse
Karya ne sunce mana mayun matane
Komai muka samu na matane
To Ashe dai kun gane
Kugaya musu basu da chiku ne
Karya ne Ku gaya musu basu da chiku ne
Karya ne Ku gaya musu basu da chiku ne

Verse1
Sexy mama zo kin gane
Juya mana ukwu kin gane
Madararki na a bakin titi
Juya mishi nono kindir mo
Yar Fulani kawo nono
Dan gaye zonan sha nono
Matan Adamawa akwai nono
Kabar ta abaya I don’t know
Sashi abaya you don’t know
Baby no be lie kin gano
Dakanan muka taso ne Kano
Wuta muka muka kawo mikano
Mu hau motar mu tachan gano
Takai mu garin chan sha nono
Muncin ye kajin yan barno
Da kudi mu siyyo sabon kwano

Crouse
Karya ne sunce mana mayun matane
Komai muka samu na matane
To Ashe dai kun gane
Ku gaya musu basu da chiku ne
Karya ne Ku gaya musu basu da chiku ne
Karya ne Ku gaya musu basu da chiku ne

Verses 2
Sun Ce mana mayun matane
Kudi mukashewa yan mata ne
Basu da chiku karya ne
Ashe kayan mah na aro ne
Juya mana shi ko kin gane
Mu watsa kudi ko yawa ne
Bamu kidi ko kin ga ne
Wannan chasun ba chiku ne
Ko kuma Baku da ganga ne
Mun San chakwai chakwai ne
Akwai zurfi ruwan bagwai ne
Ba harkar kwailaye ne
A chuci Maza ne mun gane
Bayan da chiko ay yawa ne
Ko babu chiko ai karya ne
To kai
Crouse
Karya ne sunce mana mayun matane
Komai muka samu na matane
To Ashe dai kun gane
Ku gaya musu basu da chiku ne
Karya ne Ku gaya musu basu da chiku ne
Karya ne Ku gaya musu basu da chiku ne

Verses 3

Zonan sai kibani kirji
Kazar karki bani hanji
Har madarar kibani kinji
Nonon shanun da babu dadi
Sa madara yakara gardi
Mu hau motar mu harda ac
Ga sauti na baki baiti
Spending the money babu karya
Muje shopping ki ibi kaya
Ki sha wanka cikin abaya
Tashi gaban ki barshi baya
Ga kaji sai Ku ibi kaya
Testing the filling babu karya
Dance for me baby babu kunya
Shake your body karki juya
Kowa ya matsoki bashi kunya

Crouse
Karya ne sunce mana mayun matane
Komai muka samu na matane
To Ashe dai kun gane
Ku gaya musu basu da chiku ne
Karya ne Ku gaya musu basu da chiku ne
Karya ne Ku gaya musu basu da chiku ne

Verses 4
Beauty let party
Chikun full cike a party
Baby dance in my party
Kije UK muje Uganda
Nasha lips dinki kamar gwanda
Swagun naki yayi tsada
Kisa Jan baki harda powder
Mai Sheka mah na go down low

Outro
Hah
Hip hop ake da Hausa
Ykc record
Aleegee I see you

 

DOWNLOAD AUDIO HERE

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.