Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Mai laya kiyayi mai zamani: An Samu Wanda Yafi Bill Gates Kudi Shine Na Daya A Duniya

0 22

Mai laya kiyayi mai zamani: Ka ji wanda ya fi kowa kudi a Duniya yanzu saman Bill GatesMun samu rahoto cewa an samu wani babban Attajiri mai suna Jeff Bezos wanda ya sha gaban Mista Bill Gates cikin sahun masu kudin Duniya kwanan nan.

Bezos a yanzu maganar da ake yi ya ba Dala Biliyan $90.6 baya. A wancan karo mun samu rahoto cewa Bill Gates ya mallaki sama da Dala Biliyan 86. Wannan na nufin cewa Jeff Bozz ya kera Bill Gates da kusan Dala miliyan 500.

Mai laya kiyayi mai zamani: Ka ji wanda ya fi kowa kudi a Duniya yanzu saman Bill Gates

Jeff Bezos ne wanda yake da Kamfanin nan na Amazon kuma tun shekarar 1998 ya shigo Duniya. Shi dai Bll Gates ya kashe sama da Dala Biliyan 3 wajen taimakawa yara da sauran Jama’a a shekarar nan.

Daga bara arzikin Bill Gates ma dai karuwa yayi daga Dala Biliyan 75 zuwa Dala Biliyan 86 a bana. Mista Bill Gates shi yake da Kamfanin Microsoft.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a hausatop.com@gmail.com

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.