Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

SPORT: Manyan Kungiyoyi Guda 3 Suna Neman Ronaldo

0 14

Babban Dan wasa Ronaldo na iya tashi daga Real Madrid – Kungiyar Manchester United na zawarcin Cristiano Ronaldo Haka kuma Chelsea da PSG sun tasa Dan wasan a gaba Dan wasan Duniya Cristiano Ronaldo na shirin barin Kungiyar Real Madrid.

Mun kawo kadan daga cikin Kulobs din ‘Dan wasan zai iya komawa. Cristiano Ronaldo zai tashi daga Real Madrid

1. Manchester United Dama kuna da labarin akwai kishin-kishin din cewa Dan wasan yace so yake ya koma Kungiyar sa na da watau Manchester United inda zai kara haduwa da Jose Mourinho.

2. Chelsea Roman Abromovich mai Kungiyar Chelsea zai dage wajen ganin shi ya dauke Dan wasan na Duniya daga Birnin Madrid zuwa Kungiyar Chelsea da ke Landan maimakon ya koma Manchester.

3. PSG Ba mamaki idan Kungiyar PSG ta Faransa ta nemi sayen ‘Dan wasan don kuwa kamar dai Kungiyar Chelsea, Nasir Al-Khelafi yana son ‘Dan wasan kuma yana su na da kudi. Cristiano Ronaldo na shirin barin Real Madrid bayan an fara zargin sa da kin biyan haraji,Tuni dai irin su Bayern Munchen su kace ba su a wajen zawarcin ‘Dan wasan.

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.