Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Masu Neman Rayuwa Ta Sun Turomin Da Mummunan Sako – Inji Nura M Inuwa

0 580

“Wannan shine sakon da aka turamin tun kafin ince komai bana nufin kowa da sharri duk masoyina yasan haka bana kokarin gani bayan kowa kuma bansan me yasa suke son ganin nawa ba inada makiyan boye inada na fili wanda duniya ta sani ban kuma san abin danayi musu ba sama da shekaru shida duk wanda ya damu dani sai sunyi kokarin rabani dashi hakane ma yasani fahimtar masoyana suna nesa dani sune wadan ba a sansu bare a hure musu kunne ko ayi musu barazana sau da yawa nakan zauna nayi kukan abin da akemin musamman na nunawa mutane ban kai asoniba da akeyi ko kuma a dauki gaba da wanda yake sona batare da dalili ba duk da kokarin ku na hana mutane bani aiki da kukeyi ALLAH bai hanani ba in mutum ya yabeni ku zageshi inya dora hotona kirashi kuce ya cire duk akan me ?

KARANTA: Wani Jarumin Fim Yana Neman Rayuwa Ta Zai Hallaka Ni – Inji Nura M Inuwa 

toni dama ban dorawa kaina kowa za soni ba wanda kuke da iko dasu ku hana su sona ku hana wanda kuma baku da iko kuyi rayuwata da mutuwata bata hanun kowan ku in kuma kunyi nasarar kasheni ku ku gaji duniya ina tare da masoyina duk inda yake zanci gaba da fadawa duniya duk abin dana boye a zuciyata.”

Ga Hoton Sakon Da Aka Turo Masa:-

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.