Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

NEWS: Anyi Rigima Tsakanin Rarara Da Baban Cinedu

0 263

Dalilin Da-yasa Aka Samu Sabani Tsakanin Rarara, Da Baban Chinedu.

Tuni dai aka yi baran-baran tsakanin mawakan biyu, wato Dauda Kahutu Rarara, da Baban Chinedu.

Saboda yana goyon bayan Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, shi kuma Rarara, ya dawo daga rakiyar tafiyar Kwankwasiyya, inda ya kar-kata wajen tafiyar Gandujiyya.

Har ma mawakin ya-yi wata waka mai taken, Tsula, biri da damuna za-mu fede bire ruwa ya zuba, wakar da bata yiwa yan Kwankwasiyya, irin su Baban Chinedu, dadi ba.

Yanzu haka dai mawakin Dauka Kahutu Rarara, tuni ya koma tafiya, tare da Fores mai waka, bayan ya raba gari, da Baban Chinedu,

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.