Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

NEWS: An Sace Wani Shahararren Matashin Dan Kasuwa A Arewacin Kasar Nan (Karanta Kaji Waye)

0 13

Wasu masu yin garkuwa da mutane sun yi garkuwa da wani matashin dan kasuwa mai suna Abubakar Kalirko a garin Kakirko dake karamar hukumar Wurno, Jihar Sokoto.

 

Kamar yadda shugaban rundunar ‘Civil Defence’ na jihar Babangida Abdullahi ya sanar wa manema labarai ya ce barayin dai sun biyo Abubakar ne har gida sannan suka dauke shi a gaban iyalinsa.

HAUSATOP.com ta samu labarin cewa masu garkuwan sun bukaci da a biya naira 500,000 domin fansan Abubakar.

Jami’an tsaro sun bazo domin gano inda Abubakar ya ke boye domin kwato shi daga hannun barayin.

 

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.