Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

NEWS: Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar Buhari

0 5

Uwargidan shugaban kasa Aisha ta ba ‘yan Najeriya tsokaci kan lafiyar BuhariUwargidan shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari tab a da tsokaci kan samun lafiyar shugaban kasa Muhammadu Buhari.

A wani rubutu ga uwargidan shugaban kasar ta buga a shafin Facebook a ranar Litinin, 10 ga watan Yuli ta bayyana cewa Allah ya amsa addu’o’in ‘yan Najeriya game da lafiyar shugaban kasa.

Da take Magana a cikin habaici, Aisha ta bayyana cewa, za’a kori dukkan makiya dake kewaye da fadar shugaban kasa nan bada jimawa ba.

Sakon Aisha martini ne ga wani rubutu da sanata mai wakiltan jihar Kaduna ta tsakiya Shehu Sani ya yi a baya.

Ya bayyana cewa har zai “sarki zaki” – shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo- wadanda k eta addu’o’in zasu kasance a sahun gaba a fadar shugaban kasar.

Da farko NAIJ.com ta rahoto cewa Zahra Buhari ta yi sharhi a kan lafiyar mahaifinta.

Zahra Buhari ta ce shugaban kasar day a tafi jinya kusan watanni uku da suka wuce nan nan cikin koshin lafiya.

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.