Shin Da gaske Yusuf Buhari ya mutu?

Fadar shugaban Najeriya ta karyata labarin da ke cewa dan shugaban kasar Yusuf Buhari ya rasu. "Yusuf Buhari yana samun sauki a asibitin da yake jinya a kasar Jamus kuma likitoci suna sake duba kansa da ya bugu da kuma kafarsa," in ji mai…