Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

PHOTO: Fina Finan Rahama Sadau Wanda Tayi Shigar Banza Tareda Rungumar Maza Sun Fara Fitowa

7 230

Kalli Sabbin Hotunan Da Rahma Sadau Tayi Da Yan Kudancin kasar nan Gaskiya Wannan Babban Abin Allah Wadai Ne A Matsayin ta Na Musulma Kuma Bahaushiya Amma Jama’a Mene Ra’ayin Ku Akai??? 

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube
7 Comments
 1. Binta says

  A banza don zuciyarta ba a lullube take ba kamata yayi a yanzu tana dakin miji ba ruwan ta da ma,’amala da qartin banza.

 2. Anonymous says

  Alasan musa kt baikamata wata musulma tarika yin hakaba ba daidai ban

 3. allah ya kyauta says

  Sako daga hafsat sareena

 4. Hukuncin kannywood neh akwai son zuciya acikin sa, da akwai wadanda taga sunyi an barsu shine ta aikata hakan, in badan haka ba dabazata aikata ba don haka su gyara!!! says

  Salem sani galadanchi

 5. Abubakar Dandi says

  Ni dai abindazance, allah yashiryamu amin

 6. ba abunda zamu fada face muce Allah ya mana jagora amin says

  by mudassir abubakar bindawa kt

 7. Abdulwahab katsia says

  Toh Allah ya shirya amman ya kamata da ta dawi a dauki mataki agareta domin ya zama darasi ga na baya amman wai kwatsam sai gaya mai kwarjinin kamin kai ga jama a ya maidsta to Allah ya kyauta

Leave A Reply

Your email address will not be published.