Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Sabon Album Din Nura M Inuwa Mai Taken Ranar Aurena

1 328

Kamar Yadda Kuka Sani Gwanin Naku Wato Nura M Inuwa Sarkin Mawakan Hausa Ya Saba Kawo Muku Album Guda Biyu Duk Shekara.

To A Wannan Shekarar ma Baiyi Kasa A Gwiwa ba Wajan Kawo Zazzafan Kundin Wakokin Sa Yafara Gabadatar Da Guda Daya Wato RANAR AURENA Wannan Taken Kundin Wakokin Yasha Bambam Dana Baya Domin Kuwa Idan Mukayi La’akari Da Yadda Mawakin Bai Dade Da Angwancewa ba.

Kunga Zamu Iya Danganta sunan Wannan album da Aurensa tunda Har yayi masa take da ranar Aurena Kucigaba da ziyartar shafin mu na www.hausatop.com Zamu Kawo Muku daya album Din idan lokaci yayi.

 

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube
1 Comment
  1. Jamilu says

    salm m Sharif tare da m inuwa nine jamilu
    Wanda nake zaune a jahar suleja inah days
    daga chikin baban masoyin wakokinku
    Allah yakara maku hazaka

Leave A Reply

Your email address will not be published.