Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Shekaru 42 Kenan Da Rasuwar Janar Murtala Muhammed

0 86

Takaitaccen Tarihinsa

An haifeshi ranar 8 Nuwamba, 1938. Ya rasu ranar 13 Fabrairu, 1976.

A lokacin yakin basasan Nijeriya Murtala Mohammed ya kasance Shugaban Sojojin GOC na runduna ta biyu dake Ibadan. A ranar 29 Yuli, 1975 Murtala Mohammed ya zama Shugaban Nijeriya na soja bayan kifar da Gwamnatin Yakubu Gowon dake kasar Addis Ababa yana halartar taron kungiyar kasashen Afrika.

Cikin dan gajeren lokacin da Murtala Mohammed ya yi yana mulkin Nijeriya ya yi abubuwa da dama da suka ja masa farin jini a ciki da wajen kasar.

A ranar 13 ga wata Fabrairu, 1976 aka hallaka Murtala Mohammed a wani yunkurin kifar da Gwamnatin soja karkashinsa.

 

Want To Contact Us For Promotion? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.