Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Shugaban Afirka Ta Kudu Jacob Zuma Yayi Murabus

0 30

Shugaban Afirka ta Kudu Jacob Zuma ya ce ya sauka daga mulkin kasar bayan ya fuskanci matsin lamba daga jam’iyyarsa ta ANC.

Mista Zuma, wanda ya hau mulkin kasar tun a shekarar 2009, ya yi ta fuskantar zarge-zargen cin hanci.

Amma tun a watan Disamba ake matsa masa lamba cewa ya yi murabus, a lokacin da Cyril Ramaphosa ya maye gurbinsa a matsayin shugaban jam’iyyar ANC.

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.