Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

SPORT: Messi Ya Yarda Da Kansa Cewa Ronaldo Yafishi Iya Kwallo

0 13

Idan kwallon kafa ake magana babu irin Dan wasan nan Lionel Messi na Barcelona na Barcelona da Cristiano Ronaldo na Real Madrid. Wannan karo Messi ne da kan sa yake yabawa Dan wasan gaban na Real Madrid.

 

Dan wasa Messi yake cewa Ronaldo jarumin Dan wasa ne wanda ake ji da shi a Duniya. A cewar Messi, shi da Ronaldo sun taimaka wajen gyarawa junan su kwallon da su ke bugawa inda kowa yake Sarki a gidan sa.

Kwanaki Ronaldo na Madrid yace alakar sa da Dan wasa Lionel Messi ta kirki ce ya kuma kara da cewa kwallon Dan wasan na burge sa don kuwa ya san leda. Sai dai yace bai so ana hada shi da Dan wasan.

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.