Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Turkashi: Wani bawan Allah ya yiwa Maryam Yahaya barazana

0 185

Wani bawan Allah ya caccaki jarumar Fim din hausa Maryam Yahaya, mutumin ya bayya Maryam a Matsayin wadda bata san darajar masoyanta ba kuma ya zazzageta yace sai tayi bakin jini, haka kuma ya mata alkawarin saiya yi mata wani mummunan abu wanda be bayyana ko menene ba, yadai yi fatan Allah ya hadasu.

Shi kuwa wannan bawan Allah menene ya hadashi da Maryam haka da yake mata wannan mummunan fata? Allah kadai ya sani domin Maryam dai bata mayarmishi da martani ba, sai muyi fatan Allah ya kyauta.

Source By Hutudole.com
Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.