Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Wanda Yayi Rajistar Zabe Sau Biyu Zaiyi Zaman Kurkuku Na Shekara Guda

0 122

Hukumar zabe Mai Zaman Kanta (INEC) ta sake yin gargadin cewa duk wanda aka samu ya yi rajistar zabe sau biyu zai fuskanci hukuncin zaman gidan kurkuku na tsawon shekara biyu.

Haka ma, hukumar ta INEC ta ce, wasu daga cikin hukunci laifin yin rajista sau biyu akwai cin tarar Naira 100,000 sannan kuma a goge sunan mai laifin a cikin wadand suka mallaki katin zabe.

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subcribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.