Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Ban Shigo Siyasa Domin Na Yi Batanci Ko Zage-Zage Da Musayar Yawu Da Kowa Ba, Inji Osibanjo

0 40

 

“Zan cigaba da fadin gaskiya akan yanayi ko halin da kasar mu Nijeriya take ciki a da da yanzu. Dole na fadi halin da kasar take ciki kamar yadda al’amarin yake.

“Sam ba zan zagi kowa ba, kuma ba zan rama zagi ba. Koda kuwa wani ya zage ni. Amma duk wanda ya yi suka mai ma’ana domin neman karin bayani, tabbas za mu yi iya kokarin mu mu ba shi gamsarshiyar amsar da ta dace”, inji Mataimakin shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo SAN

#Rariya

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subscribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.