Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Kotu Ta Yankewa Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC Na Gusau Hukuncin Kisa

0 50

 

Wata babbar kotun musulunci dake garin Gusau na jihar Zamfara ta yanke hukuncin kisa ga tsohon shugaban jam’iyyar APC na Sabongari Gusau, wato Mainasara Yahaya da wani mutum daya bisa laifin wulakanta Alqurani, inda suka yayyaga shi da jefawa cikin bayan gida.

Wadanda ake zargin sun aikata wannan laifi ne a shekarar 2017.

Yanzu dai abun jira a gani shine Gwamna Abdul-aziz Yari Abubakar ya saka hannu a aiwatar da wannan hukunci.

#Rariya

 

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subscribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.