Home | Music | Videos | Mixtapes | Lyrics | Entertaiment | Kannywood | Instrumentals | News | Biography | Contact

Matsalolin Da Suka Yi Wa Arewacin Najeriya Katutu

0 42

 

 

 1. Shugabanni ba gaskiya.
 2. Mu mabiya ba gaskiya.
 3. Malaman addini sai k’wadayi.
 4. Sarakuna ba tausayi.
 5. Talaka hassada da rashin gaskiya.
 6. Gwamnati ba amana.
 7. Yan kasuwa ga algus.
 8. Masu kayan sarki rashawa da k’azafi.
 9. Alk’alai rashin adalchi da cin hanci
 10. Jami’an tsaro rashawa da danne gaskiya

ZA MU JIMA A CIKIN MATSALA

 1. Kabilanci da amfani da addini don biyan bukata.
 2. Gwamnatoci sai alk’awarin k’arya da yaudara
 3. Son kai da kwadayi.
 4. Sata da fashi da makami.
 5. Garkuwa da mutane.
 6. Kage da fallasa
 7. Kisan gilla da barnar dukiya
 8. Kashe mutane saboda bambancin akidar addini
 9. Cin mutunci da yiwa juna k’azafi
 10. Cin hanci da girman kai
 11. Rashin adalci da amfani da matasa wajen biyan bukata
 12. Haddasa fitina da tashin hankali.
 13. Rashin aikin yi.
 14. Rashin alkibla da makoma ga matasan mu.
 15. Shugabanni da mabiya sun bar gaskiya sun kama k’arya da yaudara.

TAMBAYA!
Ko yaushe za mu farka daga wannan dogon baccin?

#Rariya

Want Ur Music/Video On HausaTop? Click Here

Like Us On Facebook
Follow Us On Twitter
Follow Us On Instagram
Subscribe Us On YouTube

Leave A Reply

Your email address will not be published.